Tehran (IQNA) Yayin da watan Ramadan ke gabatowa, musulman kasar Canada suma suna shirye-shiryen gudanar da ayyukan wannan wata. Musulman birnin Montreal ma sun yi maraba da wannan wata mai alfarma ta hanyar kafa kasuwar bajekoli ta Ramadan.
Lambar Labari: 3488845 Ranar Watsawa : 2023/03/21